Preposition
Preposition |
- while, when, as...
- during... <> a cikin lokacin da
- Yayin da Musulmai ke bikin babbar Sallah an kai hari a Yemen <> Attack in Yemen while Muslims celebrate during Eid al-Adha Prayers.
- when..., at a time when...
- Synonym: sa'ad da
- When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25
Synonyms
- a lokacin da...