Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- lissafa, ƙirga, ƙidaya.
- Synonym: count
- and if you should count the favors of allah , you could not enumerate them. indeed, allah is forgiving and merciful. <> kuma idan kun ƙidaya ni'imar allah, ba ku iya lissafa ta. lalle ne allah, haƙiƙa, mai gafara ne, mai jin ƙai. = [ 16:18 ] idan da za ku qidaya ni'imar allah, ba za ku iya lissafa ta ba. allah mai gafara ne, mafi jin qai. --Qur'an 16:18