Noun
f
- forgiveness <> yafewa.
- Shi Mabuwayi ne ƙaƙƙarfa, Mai gafara ga bayinSa waɗanda suka nemi tubanSa. --Quran/67/tarjama
He is The Almighty, all-forgiving. --Quran/67/2
- Shi Mabuwayi ne ƙaƙƙarfa, Mai gafara ga bayinSa waɗanda suka nemi tubanSa. --Quran/67/tarjama
- excuse me, move. <> sallama
- Synonym: ahuwo
gafara
[ga/fara"]. (Ar.)
1. {n.f.}. Forgiveness; pardon. e.g. ya/ yi mini g., he pardoned me.
2. {interj.}.
(a) 'Excuse me'.
(b) The salutation used by women on entering a house. Also gafaranku; gafara ye. (= ahuwo; ala ba mu; ala rufi asirinmu; hoho.)
(c) Shut up!
(d) gafara daga nan, move away from here!