Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wando

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 06:03, 29 May 2019 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Noun== {{suna|wando|wanduna}} {{noun|pants}} # trouser, pants, jeans. <> sutura mai hantsa da ƙafafuwa biyu wadda namiji ke sawa daga ƙugu zuwa idon sawu;...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
wando

Jam'i
wanduna

Singular
pants

Plural
pantss

  1. trouser, pants, jeans. <> sutura mai hantsa da ƙafafuwa biyu wadda namiji ke sawa daga ƙugu zuwa idon sawu; yana da kubaka da ake zura da lawurje; akwai tsala da mai kamun ƙafa da fantalo da kuma irin na zamani mai maɓallai da gidan bel.
  2. gajeren wando <> shorts.
  3. "geronsa ya yi wando " watau ya yi yabanya.
Contents