Noun
m
- trouser, pants, jeans. <> sutura mai hantsa da ƙafafuwa biyu wadda namiji ke sawa daga ƙugu zuwa idon sawu; yana da kubaka da ake zura da lawurje; akwai tsala da mai kamun ƙafa da fantalo da kuma irin na zamani mai maɓallai da gidan bel.
- gajeren wando <> shorts.
- Synonym: feto
- "geronsa ya yi wando" watau ya yi yabanya.