Noun
- a slave or servant. baiwa = f. bondman <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta.
- All praise and gratitude belongs to Allah who sent the Book down upon His slave. <> Dukkannin yabo da godiya na tabbata ga Allah, wanda ya aiko Littafin ga bawan sa. --Quran/18/1
- mutumin da ke yin hidima ko biyayya sau da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
- Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
- Bawan Allah; wato dukkan halittacce ko mutumin kirki. <> a kind soul; all of God's creations.
- Bawan yarda; watau wanda aka amince da shi bayan ya kawo kansa.
- Bawan ciki; mutumin da komai ya samu cikinsa yake kashe wa.