Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bagaruwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:44, 13 July 2019 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Noun== {{suna|bagaruwa|bagari|bagarine}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # wata irin bishiya mai ƙananan ganyaye da kuma...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
bagaruwa

Jam'i
bagari or bagarine

f

  1. wata irin bishiya mai ƙananan ganyaye da kuma ƙaya. Ana amfani da 'ya'yanta wajen jima da rini.
  2. bagaruwar ƙasa: wani tsiro da ake haɗa magunguna da shi.
  3. bagaruwar Makka: 'ya'yan bishiya masu zaƙi da ake kawowa daga ƙasar Makka.
  4. gabaruwa.
Contents