Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tafiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:56, 21 July 2019 by Admin (talk | contribs)

Verb

  1. walking, moving, flowing
    but when he walked naked from John o'Groats to Lands' End in the UK in 2003, he caused outcries around the country. [1] <> amma tafiyar da yake zigidir daga John o'Groats zuwa Lands End a Birtaniya cikin shekara ta 2003, ya haifar da rudani a kasar. [2]

Noun

Tilo
tafiya

Jam'i
tafiye-tafiye

Singular
walk

Plural
walks

f

  1. a trip, journey, walk
  2. motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another.
  3. soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> walking.
    Audu ya fara tafiya. <> Audu has started walking.
  4. tafiyar ƙaguwa: tafiya a karkace. <> walking crookedly.
  5. tafiyar kura: kwan gaba kwam baya.
  6. tafiyar amare: tafiya a hankali <> slow walking.
  7. tafiyar ruwa:
    1. wani irin ciwo da yara ke yi da damina. <> child illness that occurs during the raining season.
    2. kwashe ƙafafun mutum ba zato a kayar da shi. <> a low roundhouse kick or tackle.
  8. tafiyar tsutsa:
    1. wani irin rubutu na boko.
    2. yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya.


Google translation of tafiya

Walk, travel.

  1. (noun) walk <> tafiya, yawo; cap <> hula, tafiya, murfi; journey <> tafiya; ride <> tafiya, sukuwa, kilishi; voyage <> tafiya;
  2. (verb) travel <> tafiya, yawon duniya;