Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tatsa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 18:01, 14 January 2020 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Noun== <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # matso ko fitar da nono daga hantsar dabba, musamman saniya. # ɗiban abu...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

f

  1. matso ko fitar da nono daga hantsar dabba, musamman saniya.
  2. ɗiban abu kaɗan daga cikakken buhu yadda ba za a gane ba. <> skimming off the top where it is hardly noticeable.
  3. samun dukiya ko wani amfani daga wani mutum ko jama'a.

Verb

  1. matsa
    An tatsa masa magani a ido.