Pronunciation
Preposition
Preposition |
- a daidai da, a kusan da, kimanin
- Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [1]
Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [2] - Kimanin shekaru miliyan 500 da su ka wuce.
around 500 million years ago. --bbchausa_verticals/081
- Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [1]
- turn around <> juya, waiwayo.
- go around <> zagayo/zagaya, kewaye.
- Synonym: surround
- you can listen to absolutely everything going on around you, yet your voice cannot be heard. <> kana jin komai da ake yi a kewaye da kai, amma ba za a iya jin muryarka ba. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- be around <> kasancewa ana nan, da rai.