Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- If part of your body aches, it hurts a little for a long time. <> Idan wani ɓangaren jikin ka/ki yayi ciwo, zai jima yana yi maka ɗan raɗaɗi.
Noun
- If you have an ache in a part of your body, it hurts a little and doesn't stop fast.<> Idan kana jin ciwo a wani ɓangaren jikin ka , yana dazafi kaɗan sannan kuma baya daina raɗaɗin da wuri.
- Phil has an ache in his stomach. <> Phil ya na da ciwo a cikinsa.