Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ciwo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
ciwo

Jam'i
ciwace-ciwace or cuce-cuce or ciwurwuka or ciwuka

Singular
illness

Plural
illnesses

m

  1. illness, disease <> rashin lafiya
    Ciwon sukari <> diabetes
  2. injury, pain, ache <> rauni
    1. Ya ji ciwo a ƙafa. <> He sustained an injury on his leg. = His leg hurts.
    2. ... wannan shine suke Kira jurhu (ciwo) a cikin jurhun akwai mudallaq da ... [1]
  3. something disheartening, discouraging <> ɓacin rai.
  4. wata irin mujiya.
  5. san ciwon kai <> be responsible.

Noun 2

Tilo
ciwo

Jam'i
babu (none)

m

  1. wani irin tsiro mai kanannnaɗe bishiya, yana kuma da ƙaro ko danƙo da 'ya'ya waɗanda ake ci.