Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:date palm

Discussion page of date palm
Revision as of 01:57, 2 September 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:17893))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of date_palm [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar date_palm:
    1. The date palm can live over 100 years and still produce fruit
      Itacen giginya zai iya yin sama da shekara 100 yana yin ʼya’ya [2]

    2. 11 Apocryphal myths and legends later romanticized the journey to Egypt, claiming that little Jesus miraculously shortened the trip, rendered bandits harmless, and even made date palms bend down to his mother to yield their fruit.
      11 A littafin ƙage da almara na afokirifa, an ƙara gishiri a labarin don a nuna cewa tafiyar ta yi sumul, an ce Yesu ya yi mu’ujiza a hanya kamar su, gajartar da tafiyar da hana ’yan fashi su kama su da kuma sa itatuwan dabino su yi ƙasa don mahaifiyarsa ta tsinka. [3]

    3. One writer estimates that “each fruit-bearing [palm] tree will have yielded two or three tons of dates as tribute to its owners in the course of its lifetime.”
      Wani marubuci ya kimanta cewa “kowane itacen dabino zai iya yin ’ya’ya har tan biyu ko uku na dabino da mai shi zai samu riba sa’ad da take raye.” [4]


Retrieved September 1, 2020, 9:57 pm via glosbe (pid: 17893)