Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:activate

Discussion page of activate
Revision as of 03:42, 2 September 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:20811))

Glosbe's example sentences of activate [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar activate:
    1. 7 Note with what activity the Bible repeatedly associates a fine and good heart.
      7 Ka lura da irin ayyuka da Littafi Mai Tsarki yake haɗa da zuciya mai kyau. [2]

    2. 14 How can we increase our joy in theocratic activities?
      14 Ta yaya za mu ƙara yin farin ciki a ayyukan da muke yi a bautarmu ga Jehobah? [3]

    3. How does our Kingdom-preaching activity provide further evidence that we are living in the time of the end?
      Yaya ayyukanmu na wa’azin Mulki ya bada ƙarin tabbaci cewa muna rayuwa a lokacin ƙarshe? [4]

    4. Jehovah knows our activities, our thoughts, and our words even before we speak them.
      Jehobah ya san ayyukanmu, tunaninmu, da kalmominmu kafin ma mu furta su. [5]

    5. Jehovah does not deny us this pleasure, but realistically we know that such activities do not in themselves help us to store up any spiritual treasures in heaven.
      Jehobah bai hana mu yin nishaɗi ba, amma mun sani cewa irin waɗannan ayyukan ba sa taimaka mana mu ajiye wa kanmu dukiya na ruhaniya a sama. [6]

    6. The nation of Israel was not to allow caring for physical needs to crowd out attention given to spiritual activities.
      Al’ummar Isra’ila ba za ta yarda kula da abubuwa na jiki ya sha kan ayyuka na ruhaniya ba. [7]

    7. (1 John 5:19; Revelation 12:9) Satan actively promotes corruption.
      (1 Yohanna 5:19; Ru’ya ta Yohanna 12:9) Shaiɗan yana ɗaukaka lalata sosai. [8]

    8. Now there are over 37,000 active Witnesses in India, with over 108,000 attending the Memorial last year.
      A yau, akwai Shaidu sama da 37,000 a ƙasar Indiya kuma mutane fiye da 108,000 ne suka halarci taron Tuna da Mutuwar Yesu a shekarar da ta shige. [9]

    9. Why is it important to keep busy in Kingdom activities?
      Me ya sa yake da muhimmanci mu ci gaba da yin hidimar Jehobah? [10]

    10. Lap dancing is defined as “an activity in which a usually seminude performer sits and gyrates on the lap of a customer.”
      A wannan rawar iskanci da ake yi a kan cinyar mutum, namiji ko ta macen da ta kusan yin tsirara tana zaunawa a cinyar kwastoma tana kaɗe jikinta. [11]

    11. “Anxieties of life” could choke our zeal and appreciation for theocratic activities.
      “Shagulgula na wannan rai” za su iya shaƙe himmarmu da godiya ga ayyuka na tsarin Allah. [12]

    12. • Why are opposers unable to stop our witnessing activity?
      • Me ya sa ’yan hamayya ba su iya hana aikinmu na wa’azi ba? [13]

    13. What have some done to keep the mind active?
      Menene wasu suka yi don su ci gaba a ruhaniya? [14]

    14. What, for example, activated specific genes in your cells to set in motion the process of differentiation?
      Alal misali, menene ke sa wasu ƙwayoyin hali da ke cikin ƙwayar halitta suke rarrabuwa zuwa sashe dabam dabam na jiki? [15]

    15. 5 A Christian’s day-to-day activities are not part of his sacred service.
      5 Ayyuka na yau da kullum da Kirista yake yi ba sashen tsarkakkiyar bautarsa ga Allah ba ne. [16]

    16. How is love for God and neighbor demonstrated by our preaching and teaching activity?
      Ta yaya ne muke nuna ƙauna ga Allah da kuma maƙwabta ta wajen wa’azi da aikinmu na koyarwa? [17]

    17. They have intensified their activity in the field as never before and with thrilling results.
      Sun daɗa ƙwazo a aikinsu na wa’azi kuma sun sami sakamako masu kyau. [18]

    18. True, untouched territories still exist, and it may be that in Jehovah’s due time, a large door leading to greater activity will open.
      A gaskiya, har yanzu akwai yankuna da ba a taɓa ba tukuna, wataƙila a ayanannen lokaci na Jehovah za a buɗe ƙofa mai faɗi da za ta kai ga hidima. [19]

    19. Would they be justified in questioning whether their activity is worth reporting?
      Shin ya kamata su raina ɗan sa’o’in da suke bayarwa? [20]

    20. (John 15:8) Yes, our preaching activity sanctifies Jehovah’s name before all mankind.
      (Yohanna 15:8) Hakika, aikinmu na wa’azi yana tsarkake sunan Jehovah a gaban dukan ’yan Adam. [21]

    21. Some of these individuals may have strayed from the flock and have stopped engaging in Christian activities.
      Wataƙila wasu ma sun daina halartar taro kuma sun daina bauta wa Jehobah. [22]

    22. What questions about our activity in the ministry can reasonably be considered?
      Waɗanne tambayoyi ne game da ayyukanmu a hidima ya kamata mu yi la’akari da su? [23]

    23. Others point to their charitable activities or their endeavors in the fields of medicine and education.
      Wasu kuma sun ce ayyukan agaji da suke yi ko kuma abubuwan da suka cim ma a fannonin kiwon lafiya da ilimi daidai ne da yin wa’azin bishara. [24]

    24. Lead your family in spiritual activities and in family worship.
      Ka ja-goranci iyalinka a ayyukan ibada da kuma ibada ta iyali. [25]

    25. 13 Indeed, unity in goals and activities strengthens a marriage.
      13 Hakika, haɗin kai don cim ma makasudi da ayyuka yana ƙarfafa gamin aure. [26]


Retrieved September 1, 2020, 11:42 pm via glosbe (pid: 20811)