Noun
daddawa suna, noun, f
- wata baƙar abu da ake yi da kalwa ana sawa a miya don ƙarin zaƙi, amma tana da wari. Ana yin daddawa da 'ya'yan ɗorawa. <> locust-bean cake, locust beans used as soup seasoning or flavoring. Made from locust beans or locust bean gum (or carob bean gum) is a vegetable-based thickener and stabilizer derived from the seeds of carob trees
- daddawar ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo.
- an yi daddawa: watau an cakuɗe ana faɗa.