Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:assertion

Discussion page of assertion
Revision as of 17:08, 16 September 2020 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of assertion [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar assertion:
    1. One writer puts it this way: “Never are we in greater peril of undue self-assertion, and therefore in greater need of meekness, than in reproving others.”
      Wani marubuci ya ce: “Sa’ad da muke yi wa wasu gargaɗi akwai haɗarin mu kasance da iko, saboda haka, muna bukatar tawali’u.” [2]

    2. “Heavier-than-air flying machines are impossible,” was the confident assertion of British scientist Lord Kelvin in 1895.
      Ɗan kimiyya na Britaniya Lord Kelvin a 1895 da gaba gaɗi ya ce, “na’ura mai tashi da ta fi iska nauyi ba zai yiwu ba.” [3]

    3. The assertion of Darwinian molecular evolution is merely bluster.”
      Da’awar da Darwin ya yi game da rikiɗar ƙwayoyin rai magana ce marar fa’ida.” [4]

    4. The claim that Bible prophecy was written after the event is a long-held but unproven assertion made by those who before examining the evidence have decided that foretelling future events is impossible.
      Da’awar da aka yi cewa an rubuta annabcin Littafi Mai Tsarki bayan abubuwan sun faru, ra’ayi ne na waɗanda kafin su bincika tabbacin, sun riga sun yi imani cewa ba zai yiwu ba a faɗi abin da zai faru nan gaba ba. [5]

    5. But is this assertion always true?
      Amma wannan abin da ake faɗa gaskiya ne? [6]

    6. Jesus’ faithfulness would expose as entirely false Satan’s assertion that humans under test would not willingly and faithfully serve God.
      Amincin Yesu zai fallasa ƙaryar Shaiɗan wai mutane cikin wahala ba za su bauta wa Allah da son rai ba da kuma aminci. [7]

    7. Festus explained that the accusers disputed Paul’s assertion that “a certain Jesus who was dead . . . was alive.”
      Festas ya yi bayani cewa masu zargin Bulus sun ƙi shelarsa cewa “wani, wai shi Yesu, wanda ya mutu . . . yana da rai.” [8]

    8. How do many react to such an assertion?
      Yaya mutane da yawa suke ji game da wannan ra’ayin? [9]

    9. The conference had the theme “Repression and Self-Assertion: Jehovah’s Witnesses Under the National Socialist and Communist Dictatorships.”
      Taron yana da jigo Danne Hakki da Neman Hakki: Shaidun Jehovah a Ƙarƙashin Mulkin Kama Karya da na Kwaminis. [10]

    10. By their actions, they supported the assertion that man is better off without Jehovah, ruling himself under the guidance of a rebel spirit creature.
      Ta wurin ayyukansu sun goyi bayan tuhumar cewa rayuwar ’yan Adam za ta fi kyau ba tare da Jehovah ba, suna sarautar kansu ƙarƙashin ja-gorar halittar ruhu ɗan tawaye. [11]


Retrieved September 16, 2020, 12:35 pm via glosbe (pid: 3595)