Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:regions

Discussion page of regions
Revision as of 17:01, 30 September 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:5247))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of regions [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar regions:
    1. “By the year 2020, noncommunicable diseases are expected to account for seven out of every ten deaths in the developing regions, compared with less than half today.”—“The Global Burden of Disease,” Harvard University Press, 1996.
      “A ƙarshen shekara ta 2020, cututtuka da ba sa yaɗuwa ana tsammanin za su kashe mutane bakwai a cikin goma a yankuna masu tasowa, in an gwada da wanda bai kai ma rabi ba a yau.”—“The Global Burden of Disease,” Harvard University Press, 1996. [2]

    2. Now, looking back on three years of preaching in isolated regions, she says: “Serving where the need is greater has brought satisfaction and real meaning to my life.
      Yanzu da ta yi wannan hidimar na shekara uku, ta ce: “Yin hidima a inda ake bukatar masu shela sosai ya sa rayuwata ta kasance da ma’ana sosai. [3]

    3. Each of these actions is astonishing and involves regions of the brain and neural networks that scientists still do not fully understand.
      Kowanne cikin waɗannan abubuwa suna da ban al’ajabi kuma sun kunshi sassan kwakwalwa da tsarin jijiyoyin da har ila masana kimiyya ba su gama fahimta ba. [4]

    4. After going through those regions and giving many words of encouragement to the ones there, he arrived in Greece.”
      Da ya zazzaga lardin nan, ya kuma ƙarfafa musu zuciya ƙwarai, ya zo ƙasar Hellas.” [5]

    5. In these regions David and his men struggled to survive, no doubt hunting for their food and enduring many hardships.
      A waɗannan wuraren ne Dauda da mutanensa suke fama don su rayu, suna neman abin da za su ci kuma suna jimre wahaloli da yawa. [6]

    6. In the Philippines, nearly 3,000 brothers and sisters have moved to regions where there is a great need for Kingdom publishers.
      ’Yan’uwa kusan 3,000 a ƙasar Filifin sun ƙaura zuwa inda ake da bukatar masu shelar Mulki sosai. [7]

    7. God invited him to “go about in the land” and get familiar with its nature and regions.
      Allah ya gaya masa ya “yi tafiya cikin ratar ƙasar” domin ya saba da wuraren. [8]

    8. In 1929, congregations in Queensland and Western Australia built several well-equipped motor vans to cover their inland regions.
      A shekara ta 1929, ‘yan’uwa da ke ikilisiyoyi a jihar Queensland da Yammacin Ostareliya sun ƙera manyan motoci don su je wa’azi a yankuna da ke ƙasar. [9]

    9. If you would like to serve in isolated regions where help is needed, what can you do now to prepare yourself?
      Idan kana son ka yi hidima a yankunan da ake bukatar masu wa’azi, wane shiri ne za ka yi? [10]

    10. Seeds of Truth Reach Remote Regions
      Iri Na Gaskiya Ya Kai Wurare Masu Nisa [11]

    11. Before him the inhabitants of waterless regions will bow down, and his very enemies will lick the dust itself.”
      Mazaunan jeji za su durƙusa a gabansa; maƙiyansa za su lashe ƙura.” [12]

    12. The Governing Body sends representatives each year to various regions worldwide to confer with the branch representatives in those regions.
      Hukumar Mulkin suna aika wakilai kowace shekara zuwa jihohi dabam dabam na duniya su yi shawara tare da wakilan reshe na jihohin. [13]

    13. Weeks earlier, Jews and proselytes from at least 15 regions of the far-flung Roman Empire and beyond had packed Jerusalem to celebrate the Passover.
      Makonni kafin bikin, Yahudawa da kuma waɗanda suka shiga Yahudanci daga kusan jihohi 15 na Daular Roma da kuma wajenta sun cika Urushalima maƙil, domin su yi Idin Ƙetarewa. [14]

    14. When those who attended the seminar returned to the isolated regions where they lived and worked, the literature went with them.
      Sa’ad da waɗanda suka halarci taron suka koma yankunansu da ke a ware inda suke zama da kuma aiki, sun tafi da littattafan. [15]

    15. 8 Tens of thousands of Christian women, single and married, serve as pioneer ministers and missionaries, being content with life’s necessities as they spread the Kingdom message in territories ranging from bustling cities to isolated regions.
      8 Dubban mata Kiristoci, marasa aure da masu aure, suna hidimar majagaba da kuma hidima a ƙasashen waje, sun gamsu da bukatu na rayuwa sa’ad da suke yaɗa saƙon Mulkin a yankuna da birane ne ko waɗanda suke a ware. [16]

    16. (Job 38:16, 18) Have you visited and explored all regions of earth, or even most of them?
      (Ayuba 38:16, 18) Ka ziyarci kuma ka binciki dukan yankunan duniya, ko ma yawancinta? [17]

    17. Commenting on the construction of such a Kingdom Hall in the town of Martos, the paper asked: “How is it possible that in this present world based on selfishness, volunteers from various regions [of Spain] unselfishly travel to Martos in order to erect a building that has broken all records for speed, perfection, and organization?”
      An yi wata tambaya a jaridar game da Majami’ar Mulkin da aka gina a birnin Martos cewa: “Ta yaya mutane masu ba da kai suka fito daga yankuna dabam-dabam [a ƙasar Sifen] zuwa birnin Martos don su gina wannan wuri mai kyau da tsari a cikin ƙanƙanin lokaci, a wannan duniyar da ke cike da masu son kai?” [18]

    18. This may be true, for example, in low-lying coastal regions or in areas near fault lines in the earth.
      Alal misali, hakan zai iya faruwa a ƙasashen da ke gaɓar teku ko kuma wuraren da ke kusa da inda ƙasa ta tsage. [19]

    19. “Seeing how groups and congregations are being formed in remote regions is my greatest joy,” she says.
      Ta ce: “Ina farin ciki sosai idan na ga yadda ake kafa sababbin ikilisiyoyi da kuma rukunonin Shaidun Jehobah. [20]

    20. By 1931 the Polish population in France had reached 507,800, with many Polish people settling in the mining regions in the north.
      A shekara ta 1931 adadin ’yan Polan da ke zama a Faransa sun kai 507,800, kuma da yawa daga cikin su sun zauna a yankunan haƙar ma’adinai da ke arewacin ƙasar. [21]

    21. Trucks, ships, and trains make it possible to transport Bible-based literature to very remote regions within weeks.
      Manyan motoci da jiragen ruwa da jiragen ƙasa suna taimakawa wajen kai littattafai wurare masu wuyan shiga a cikin makonni. [22]

    22. Consequently, some early Bible manuscripts have been discovered in clay jars, as well as in dark closets and caves and in exceptionally dry regions.
      An samo wasu littattafai na Littafi Mai Tsarki na dā a cikin tuluna da ƙananan ɗakuna da kogon dutse da kuma wuraren da babu danshi. [23]

    23. This literature is then distributed to congregations even in the remotest regions of the earth.
      Bayan haka, ana tura littattafan zuwa ikilisiyoyi dabam-dabam har da waɗanda suke wurare masu nisa. [24]

    24. 8 Following the murder of Stephen, “great persecution arose against the congregation that was in Jerusalem; all except the apostles were scattered throughout the regions of Judea and Samaria.”
      8 Bayan da aka kashe Istifanas, “babban tsanani ya taso ma ikilisiya wadda ke cikin Urushalima; dukansu suka watse cikin iyakar wuraren Yahudiya da Samariya.” [25]

    25. This article will consider situations in various regions.
      Wannan talifin zai tattauna yanayi na ƙasashe dabam dabam. [26]


Retrieved September 30, 2020, 1:01 pm via glosbe (pid: 5247)