- See also ƙafa
Verb
- declared, establish, appoint, form.
- Shugaba Olusegun Obasanjo ya kafa dokar ta ɓaci ga watan Octoba na dubu biyu da shida
President Olusegun Obasanjo of Nigeria declared a state of emergency in October 2006. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/61_State_of_Emergency - Interim president Bah Ndaw appointed a 25-member government on Monday in which members of the military occupy key posts, according to a decree broadcast live on state television.
Shugaban rik'on k'waryan k'asar, Bah Ndaw, ya kafa gwamnati mai membobi ashirin da biyar. Mafi sojoji ne suka samu mafi yawan muhimman mak'amai. --voa60/2020-10-06 - It forms the basis for a balanced, productive life, with all aspects of conduct being affected for good.
Sun kafa tushen daidaitaciyar rayuwa mai ma’ana, da ta amfani dukan fasalolin halaye.
- Shugaba Olusegun Obasanjo ya kafa dokar ta ɓaci ga watan Octoba na dubu biyu da shida
Noun
f