Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

misc/Rahina Muazu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:50, 14 June 2021 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<html> <blockquote class="twitter-tweet"><p lang="in" dir="ltr">Muna gabatar muku da Rahina Muazu daga Jos... <br><br>Hausawa in academia 1 (in the Hausa language) <a href="ht...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Hausawa in academia 1 (in the Hausa language)

Salamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, masu kallo da kuma sauraro, sunana Rahina Mu'azu, an haife ni a garin Jos, na girma a garin Jos. Ina yarinya na ɗan taɓa karatun Ƙur'ani kaɗan, na ɗan yi musabaqah [1], alhamdulillahi na 'yan shekaru.