Muna gabatar muku da Rahina Muazu daga Jos...
Hausawa in academia 1 (in the Hausa language) https://t.co/0YYbBbDQUD
Hausawa in academia 2 (Hausa language)
Mene ne banbancin da yake tsakanin 'traditional Islamic studies' da kuma academic study of Islam? https://t.co/Qf6z5erZtS https://t.co/wGMQfOGKgq— HausaDictionary.com (@HausaDictionary) June 14, 2021
Hausawa in academia 1 (in the Hausa language) [1]
Salamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, masu kallo da kuma sauraro, sunana Rahina Mu'azu, an haife ni a garin Jos, na girma a garin Jos. Ina yarinya na ɗan taɓa karatun Ƙur'ani kaɗan, na ɗan yi musabaqah [2], alhamdulillahi na 'yan shekaru.