Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tafarki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 06:41, 13 August 2021 by Admin (talk | contribs)

m

  1. method, path, approach, ideology.

    1. Prophet Muhammad brought a complete and comprehensive method and approach for anyone seeking to lead a happy and integral worldly life
      Manzon Allah {S.A.W} ya zo da tafarki wanda ya game dukkan b'angarorin rayuwa --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind

    2. Allàh yà bā mù tafarkī̀ madàidàicī!
      May God show us the right path!

    3. Tafarkin Makisanci <> Marxist ideology.

    4. Tafarkin sauyi <> transition.

    5. And nothing has prevented the people from believing when guidance came to them and from asking forgiveness of their Lord except that there [must] befall them the [accustomed] precedent of the former peoples or that the punishment should come [directly] before them.
      And nothing prevents people from believing when guidance comes to them and from seeking their Lord’s forgiveness except ˹their demand˺ to meet the same fate of earlier deniers or that the torment would confront them face to face.

      Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu, kuma su nẽmi gãfara daga Ubangijinsu, fãce hanyar farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'i-nau'i.
      Babu abin da ya hana mutum daga yin imani, sa’ad da shiriya ya je masu, kuma daga neman gafara daga Ubangijinsu, sai dai cewa sun nemi su ga (irin mu’ijizai) kamar na mutanen da, ko kuwa su ga azaba tukuna.
      Kuma, babu abinda ya hana mutane su yi imani a lokacin da shiriya ta zo musu, kuma su nemi gafara daga Ubangijinsu, sai tafarkin mutanen farko ya zo musu, ko kuma, azaba nau'i-nau'i sun zo musu.
      --Qur'an 18:55
  1. road, highway.