Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

when

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 06:51, 3 November 2021 by Admin (talk | contribs)
  1. yaushe?
    And they ask ˹the believers˺, “When will this threat come to pass, if what you say is true?” =
    And they say, "When is this promise, if you should be truthful?"
    Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? =
    Kuma sunã cẽwa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?""
    Kuma suna kalubalantar cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?"
    Kuma suna qalubalanta, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?"
    --Quran/36/48, Quran/67/25
  2. a lokacin da, yayin da, sa'ad da
    1. even when they have not found anything worth crowing about. [1] <> har ma a lokacin da ba su samu komai ba. [2]
  3. in da
    hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.
    Da wannan ne zamu fahimci maganarsa in da yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind

Google translation of when

Yaushe, lokacin da.

  1. (conjunction) lokacin da <> when, while;
  2. (adverb) yaushe <> when;