Pronunciation: be ree
Noun
m | birinya = f
- wata irin dabba mai kamar mutum, akwai shi iri-iri kamar su goggo da yifki da bika da wundu da jan gata da tsula.
- dattijon biri: dattijo mai halaye na assha.
- burbuko.
Pronunciation: be ree
m | birinya = f