- See also gaskatawa
- affirm one's belief in something, make sure of. confirm, support, ensure, verify, embrace.
- and the one who has brought the truth and those who embrace it-it is they who are the righteous. <> kuma wanda ya zo da gaskiya, kuma ya gaskata a game da ita, waɗancan su ne masu taƙawa. = [ 39:33 ] amma wadanda suka taukaka gaskiya, kuma suka yi imani da ita, wadannan su ne masu taqawa. --Qur'an 39:33
- The CIA was scarcely able to believe its luck. [1] <> Hukumar leken asirin Amurka ta CIA ta kasa gaskata wannan sa'a da ta samu. [2] [3]
- Be borne out, prove to be true.
- estimation
- 4:11) Yes, Mark had grown in Paul’s estimation.
4:11) Hakika, Bulus yanzu ya gaskata cewa Markus ya samu ci gaba. [4]
- 4:11) Yes, Mark had grown in Paul’s estimation.