Adjective
- sanannen amini na kusa ko aminiya ta kusa - yardajjen aboki ko sahibi <> a close friend.
- na harkar jima'i ko tsiraici
- A BBC investigation has found that women's intimate pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a massive scale, on the social media app Telegram. <> Wani binciken BBC ya gano cewa ana yada hotunan tsiraicin mata masu tarin yawa a manahajar sada zumunta na Telegram don cin zarafinsu, da ci da ceto da kunyatar da su. --bbchausa_verticals/092_Telegram_nudes
- abu na sirri
Verb
- bayar da shawara a hankali