<small> --[[bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash]]</small>
Apple boss Tim Cook faces backlash to £73m pay package [1] | Shugaban Apple na shan suka kan yawan albashinsa na dala miliyan 99 [2] [3] | |
---|---|---|
1. | Investors are being urged to vote against a $99m (£73m) pay package awarded to Apple boss Tim Cook last year. | An bukaci masu hannun jari a kamfanin da su kada kuri'ar kin amincewa da albashin dala miliyan 99 (£73m) da aka yanka wa shugaban kamfanin na Apple Tim Cook a shekarar da ta wuce. |
2. | Institutional Shareholder Services (ISS) said it has "significant concerns" over the size of the award, up from $14.8m the year before. | Hukumar da ke kula da harkokin hannun jari (ISS) ta ce tana da damuwa sosai a kan yawan albashin da aka sanya wa shugaban wanda aka kara daga dala miliyan 14.8 a shekarar bara ta 2021. |
3. | Mr Cook, whose net worth is reportedly more than £1bn, received the pay in shares, salary, and for other costs. | Ana biyan Mista Cook, ne wanda arzikinsa jumulla ya kai sama da fam biliyan daya, wannan kudi ta hanyar hannun jari da albashi da kuma daukar dawainiyarsa ta wasu hanyoyin. |
4. | The BBC has contacted Apple for comment. | BBC ta tuntubi kamfanin na Apple domin jin martaninsa. |
5. |