yin shakka, da ƙyar, rashin tabbata
Pronunciation
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Experiencing or showing doubt, unreliable. <> yin shakka, da ƙyar, rashin tabbata.
- His is The (Divine) Book! in it, there is nothing doubtful. <> Wancan ne littafi, babu shakka a cikinsa, = [ 2:2 ] wannan ne littafin da babu wata ajizi --Qur'an 2:2
- Between the two of them are doubtful matters about which many people do not know. <> a tsakaninsu akwai al'amura masu rikitarwa waɗanda dayawa daga cikin mutane ba su san su ba. --Hadith 6 of 40
- His is The (Divine) Book! in it, there is nothing doubtful. <> Wancan ne littafi, babu shakka a cikinsa, = [ 2:2 ] wannan ne littafin da babu wata ajizi --Qur'an 2:2