mataimaki m | See also: mataimakiya = f
- assistant, helper, protector
- complement
- vice
- Jami’ar Bayero ta Kano karkashin jogorancin mataimakin shugabanta, Farfesa Sagir ta kaddamar da littafin kamusu na Hausa
Bayero University Kano led by its Vice Chancellor, Professor Sagir Adamu Abbas has launched the publication of the Hausa-English Bilingual Dictionary. --parallel_text/news/Bayero_kamus_2022
- Jami’ar Bayero ta Kano karkashin jogorancin mataimakin shugabanta, Farfesa Sagir ta kaddamar da littafin kamusu na Hausa