Noun
m
- whole <> cikakke mara ragi ko giɓi
- one, 1, single, each <> abu ɗaya ko tilo.
- kuma dukansu a cikin sarari guda suke yin iyo. <> Each is travelling in an orbit of their own. = but each, in an orbit, is swimming. --Qur'an 36:40
- ƙullutun gari (flour) wanda bai narke ba a cikin tuwo ko kunu ko koko ko fura.
- falle ko rukuni.
Verb