Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- ba a gani, gaibu, faƙe <> Not seen or discovered; invisible. Not hitherto noticed; unobserved.
- and You alone possess all knowledge of the Unseen. <> kuma Kai ne Mafi sanin abubuwan da suke boye. --istihara
- Those who believe in the unseen, and establish the prayer, and out of what we have provided them they spend. <> waɗanda suke yin imani game da gaibi, kuma suna tsayar da salla, kuma daga abin da muka azurta su suna ciyarwa. = [ 2:3 ] wadanda suka yi imani da gaibu, kuma ko da masu kadaici ne, suna tsayar da sallah, kuma daga abinda muka arzuta su suna ciyarwa. --Qur'an 2:3