Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [2] <> Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [3]
At this time our own species, Homo sapiens, already walked the Earth in Africa. [4] <> A wannan zamani na cikakkun mutane, wadanda ake yi wa lakabi da Homo sapiens, tuni muke tafiya kan kasa a Afirka. [5]