Noun
amincī̀ m
- abota <> closeness, friendship.
- yarda <> trust, acceptance, approval, agreement.
- sallama <> peace
- When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25
- For them will be the home of peace with their lord. and he will be their protecting friend because of what they used to do. <> suna da gidan aminci a wurin ubangjinsu, kuma shi ne majiɓincinsu, saboda abin da suka kasance suna aikatawa. = [ 6:127 ] sun cancanci zaman aminci wurin ubangijinsu; shi ne waliyinsu, a madadin ladan aikin da suka aikata. --Qur'an 6:127