Suna
Jam'i |
f
- ƙarar aradu; tarnatsa
- But they were insolent toward the command of their Lord, so the thunderbolt seized them while they were looking on. <> Sai suka yi girman kai ga umurnin Ubangijinsu, sabõda haka tsawa ta kama su, alhali kuwa sunã kallo. = Sai suka yi tawaye ga umurnin Ubangijinsu. saboda haka, walƙiyar aradu ta nausa su, sa'ad da suna kallo. --Qur'an 51:44
- tozarta ko tsorata mutum ta amfani da ɗaga murya sama. <> scolding
- tsaguwa a jikin tulu ko ƙwarya
- shout, blast
- All it took was one ˹mighty˺ blast, and they were extinguished at once. <> Ba ta kasance ba face tsawa guda, sa'an nan sai gã su somammu. --Quran/36/29