haɗi | haɗa | haɗe | haɗo
- associate, join, connect, compile, include, involve, be composed of, comprising (typically haɗa da)
- Tawaga ta haɗa da ɗalibai mata kawai. <> The delegation is composed of female students only.
- As a personal project, starting in 1979, I compiled a list of Tuvaluan words and their meanings. <> A shekara ta 1979, na ɗauki nauyin haɗa jerin kalmomin yaren Tuvalu da kuma ma’anarsu.
- to complete, finish
- to introduce
- Bara na haɗa ku da shi <> Let me introduce you guys to him.
- Mun haɗa shi da shugaba <> We've introduced him to the leader/president.
- prepare
- In Ivory Coast's main city of Abidjan, a woman prepares a drink on Sunday.
A ranar Lahadi a Abidjan babban birnin Ivory Coast, wata mata ke hada shayi --bbchausa verticals/pics
Derived terms and phrases