Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

matsakaici

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:28, 6 November 2022 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Adjective== matsakaici/matsakanci = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns | matsakaiciya = <abbr title="feminine g...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Adjective

matsakaici/matsakanci = m | matsakaiciya = f | matsakaita = plural

  1. tsaka-tsaka, wato abin da nauyinsa ko tsayinsa ko faɗinsa ko launinsa da sauransu bai yi yawa ba, kuma bai yi ƙaɗan/ƙanƙanta ba. <> average, moderate, middle, balanced.