Suna
- mutum ko wani abu da aka dogara a kansa wajen neman abinci ko abin masarufi, ko kuma biyan buƙata <> a person who is dependent or relied upon, a dependee.
- ...nor can you find any refuge besides Him. <> ...kuma bã zã kã sãmi wata madõgara ba daga waninsa. = kuma ba za ka sami wata madogara ba baicin shi. --Quran/18/27

- reference