na asiri, mai zaman kansa/kanta
Pronunciation
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Private is for only one person or a small number of people to see or know. <> na asiri, na mutum ɗaya ko ƙungiyar mutane kaɗan su sani. a boye, na ƙashin kai.
- Synonym: private
- Synonyms: closed, personal, independent and secret
- A private hospital <> asìbitì mài zaman kânsà
- I don't want to tell you how much money I have; that's private. <> Ban son gaya muku nawa nake da shi; abin asiri ne.
- Once you have changed your private group to a public group, you cannot change it back. <> Da zarar ka canza ƙungiyar ka mai zaman kanta zuwa buɗaɗɗiyar ƙungiyar jama'a, ba za ka iya canza zuwa na da can ba kuma.
- Keep your information safe with Firefox OS locks, privacy features and more. [1] <> Ajiya bayananka cikin tsaro tare da makullai na Firefox OS, siffofi na ƙashin kai da sauransu. [2]
- in private, privately <> à kḕɓe, à kàɗàice, à àsìrce, a ɓoye