rungumi | rungume | runguma | rungume-rungume | rungumawa
- hug, embrace someone.
- wani dan sanda ya rungume da wata 'yar zanga-zanga, a zanga-zanga mafi tsari da aka yi a Algeriers babban birnin Algeria.
a police officer hugs a protester at the latest in long-running demonstrations in Algeria's capital Algiers... [1]
- wani dan sanda ya rungume da wata 'yar zanga-zanga, a zanga-zanga mafi tsari da aka yi a Algeriers babban birnin Algeria.