Hausa
Verb
- kwance ko fitar da abu mai tsawo daga inda aka nannaɗe shi, kamar zare ko igiya <> to untie, to loosen up, undo, unfasten
- saɓa alƙawari <> not fulfilling a promise, renege, backpedal
#: ya warwara alƙawarin da ya yi <> he reneged on his promise.