Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

teku

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:06, 2 August 2016 by Admin (talk | contribs)

Suna / Noun

Tilo
teku

Jam'i
tekuna

Singular
ocean

Plural
oceans

f

  1. babban kogi wanda ruwansa yake da ɗanɗanon gishiri-gishiri da ya kewaye duniya, kuma manyan jiragen ruwa ke tafiya a kai. Akwai tekuna da yawa kamar Tekun Atalantika (Atlantic Ocean) da Tekun Indiya (Indian Ocean), da Tekun Fasifika (Pacific Ocean) <> (countable) An ocean is a large area of salt water.
  2. (idiomatic) cika teku; watau kuɗi mai yawa da ba za su ƙirgu ba.