Suna / Noun
f
- babban kogi wanda ruwansa yake da ɗanɗanon gishiri-gishiri da ya kewaye duniya, kuma manyan jiragen ruwa ke tafiya a kai. Akwai tekuna da yawa kamar Tekun Atalantika (Atlantic Ocean) da Tekun Indiya (Indian Ocean), da Tekun Fasifika (Pacific Ocean) <> (countable) An ocean is a large area of salt water.
- (idiomatic) cika teku; watau kuɗi mai yawa da ba za su ƙirgu ba.