Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:41, 11 August 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with " #snakebite, snake attack <> cizo musamman na maciji. #datsa wani abu da makami kamar gatari ko adda. #doka wani abu kan wani <> pounding one thing against another. #...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
  1. snakebite, snake attack <> cizo musamman na maciji.
  2. datsa wani abu da makami kamar gatari ko adda.
  3. doka wani abu kan wani <> pounding one thing against another.
  4. buɗa <> making way, to open
    an sara hanyar ruwa.
  5. "riga ta sara" watau rigar ta nuna alamar tsufa <> wearing out, signs of wear and tear
  6. kanta ya sara watau kanta ya fara ciwo. <> when you start to get a headache or migraine