Toggle menu
24K
664
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daddawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:47, 9 September 2016 by Admin (talk | contribs)

daddawa suna, noun, f

locust-bean cake
  1. wata baƙar abu da ake yi da kalwa ana sawa a miya don ƙarin zaƙi, amma tana da wari. <> locust-bean cake, locust beans used as soup seasoning or flavoring
  2. daddawar ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo.
  3. an yi daddawa: watau an cakuɗe ana faɗa.