Preposition
Preposition |
Noun 1
f
- babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A type of men's gown without embroidery.
Noun 2
Jam'i |
m
- kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu.
- Synonym: gare-gare