Preposition
Preposition |
Noun 1
f
- babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A big gown done without embroidery.
Noun 2
Jam'i |
m
- Kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu. Abin wasan yara kamar yankakken bakin tano ko kangawar wilin keke ko zagayayyen langa-langa ana tafiya ana gara shi. <> a circular makeshift kid's toy made from bicycle tires made to be rolled around.
- Synonym: gare-gare