Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- (order) umarni / umurni m
- (control) shugabanci, shugaba
- Who is in command here? <> Wa ke shugabancin wurin nan? = Wane ne shugaba a nan?
- iya yi, samun iko
- So nake na samu cikakken iya sarrafa harsunan Hausa da Turanci. <> I would like to gain a full command of the Hausa and English languages.