Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
facetious
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Revision as of 11:27, 1 May 2017 by Admin(talk | contribs)(Created page with "==Adjective== {{adjective|more=true}} # Treating serious issues with deliberately inappropriate humour; flippant. <> mai yin wasa akan abubuwan da bai kamata ba. zolaya. #...")
Treating serious issues with deliberately inappropriate humour; flippant. <> mai yin wasa akan abubuwan da bai kamata ba. zolaya.
“On occasion I have mentioned this to other men and they usually think that I am attempting to be facetious.” [1] <> Ya ce, wani lokaci idan ya gaya wa mutane abin sai su dauki wasa kawai yake. [2] = "A irin wannan yanayi na sanar da wasu mutane, sai dai sun rika tunanin ko ina zolayarsu ne." [3]