Verb
- barin addinin Musulunci <> leaving the religion of Islam.
- Synonym: kafirce
- ɗaukar mutum tamkar ba Musulmi ba saboda wasu halayensa marasa kyau. <> becoming a non-Muslim based on one's bad behavior.
- to disbelieve.
- "Have you disbelieved in He who created you from dust and then from a sperm-drop and then proportioned you as a man? <> "Ashe kã kafirta da wanda Ya halitta ka daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyi, sa,an nan Ya daidaita ka, ka zama mutum?" “Shin ka kafirta ne ga wanda Ya halitta ka daga turbaya, sa’annan daga digon maniyi, sa’annan Ya daidaita ka, ka zama mutum?“