Verb
buga | bugo | bugi | bugu
- beat <> yin duka da sanda ko wani abu.
- ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi.
- jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi
- ya buga hatimi, watau ya sa tambari
- ya buga sammako, watau ya yi asubanci.
- Yin ɗab'i <> to publish, print.
- Sun buga jarida. <> They printed the newspaper.
- Yin magana da wani tarho. <> to dial or call someone's phone
- ya buga masa waya. <> he called him on the phone.
- ya bugu da giya, watau ya yi maye <> he's drunk
- kila
- propose, propound, set forth, put forward, present <> gabatar da bayani.
- and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32