Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:50, 13 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Notes to self

  • Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
  • f
  • m
  • Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
  • Swapping links between languages...
  • #REDIRECT Other article
  • Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1

dabaibayi

Noun

Singular
dabaibayi

Plural
dabaibaya or dabaibayu

m

  1. a rope to hobble the front feet of a horse. <> igiyar da ake yin ɗaurin ƙafafuwan gaba da ake yi wa dabba kamar doki.
  2. hobbling forefeet of an animal. (= dabaibaya; tabaibayi; cf. cikin-kishiya; tarnak'i.)

dabaibaya

Verb

dabaibaya | dabaibayi | dabaibayo | dabaibayu | dabaibaye | dabaibice

  1. ɗaure ƙafafun dabba guda biyu na gaba.
  2. hana mutum ko dabba sakewa. <> tying up of a people or animals.
    1. Gwamnati ta dabaibaya mutane da dokoki.

dabagira

Noun

m

  1. hudar aduwa da linaɓunta wanda akan dafa a ci.
  2. [da"ba/+gi+ra/+] {n.f. no pl.}. Flowers and young leaves of the desert-date; they are boiled and eaten. (=(Kats.) damagira).

dabagi

Noun

Singular
dabagi

Plural
dabuga

m

  1. tudun da ya ɗaukaka a kan rafi inda akan samu gidaje da gonakai.
  2. [daba"gi/+] {n.m.; pl. da"bu+gga"}. (S.) A gravelly laterite plateau. (= tsauni.)

daba

  1. {vide of ɗabi}. (Arabic.) print.
  2. ɗaba . A double sheet of paper. (= tsabaka; tushe; gindi; (Kats.) t'aba'a; (E. Hausa) k'ark'ashi.)
  3. f = durbar.
  4. den, hangout. ɗan daba <> hoodlum, gang member.

bulum

  1. kalma mai siffanta tsawon lokaci. <> a word that expresses a long length of time.
    1. Ya yi bulum cikin duniya. <> He lived for a very long time.
  2. (adverb) Disappearing completely. e.g.
    1. wa ne bulum ba a gan shi ba <> so-and-so has gone out into the world and been completely lost sight of.
    2. me ka ke yi bulum haka? <> why have you disappeared like this?
    3. ya yi bulum cikin duniya <> he has vanished into the world.

Related words

  • ɗan dumbulum - A saddle with high back-piece. (Dumbulum is a town in Kano Province, where it originated.)

bulumbuƙwi, bulumbukwi, bulumbuk'wi

  1. REDIRECT bulum

bulum-bulum

Noun

m

  1. ƙarar da ke fitowa yayin da ake burga shuni.

bulunƙuya

f

  1. wani irin ciwo da yake sa maraina kumbura.

bulunkuya, bulunk'uya

  1. REDIRECT bulunƙuya

bulus

  1. kalma mai bayyana samun wani abu cikin sauƙi. <> easy, easily, accomplishing something with ease.

buntusu

Noun

m

  1. A bargain, steal, deal. <> samun abu da araha/arha ko ganasa ko garaɓasa (= ɓuɓa.)
  2. {n. f}. An ugly woman or girl. (= gunduru.)

buntsur-buntsur

  1. kalma mai nuna juwawar ɗuwaiwai lokacin tafiya. <> an expression used to describe butt movements while walking.

buntsure*

See also buntsura
  1. damun fura da shege, wato ruwan turara furar maimakon nono.

burabaya

f

  1. {n.f.}. A small leafy creeper. <> wani irin halitta mai jan ciki.
  2. wata irin ciyawa ko tsiro mai yaɗo. <> a type of grass or plant.

bura-bura

Noun

f

  1. cinikin gasa. <> the competition business.
  2. aikin gaggawa. <> a rushed job.

burada, burad'a

  1. REDIRECT buraɗa

buraɗa

  1. (a) Go off quickly and hurriedly, e.g. to seek for or obtain something.
  2. (b) Go off at a gallop. (= bazama; buzuma; raɗaɗa).
  3. (c) Lose one's wits, be confused, at a loss what to do, at one's wits' ends.

buraguza

Noun

m

  1. rayuwar sharholiya.
    1. Faransa a safiyar yau alhamis domin binciken wasu buraguza [1]
    2. Masu aikin ceto sun gano gawawwaki 83 daga buraguza [2]
  2. Sandbox1 is another way of spelling buragaza.

bura-kai

  1. kirarin da ake wa zago.

bura kai

  1. REDIRECT bura-kai

bura-kogo

A hawk <> shaho ko bura kogo

Noun

m

  1. An African harrier hawk of the polyboroides typus. [3] <> shaho.
  2. {n.f}. A large hawk. (= hura kogo; gura kogo; lek'a kogo.)


bura kogo, hura kogo, hura-kogo, gura kogo, lek'a kogo, gura-kogo, leƙa kogo

  1. REDIRECT bura-kogo

burara

  1. Make a big smoke (e.g. to rid a room of flies, smoke an animal, &c., out of a hole). an b. hayak'i a 'da/ki, a big volume of smoke was made in the house. (= tuk'ak'a.)]]
  2. turniƙa.

burari*

Noun

m

  1. mugun nufi. <> ill or bad intent.
  2. tsalle-tsalle. <> jumping around, jumpy.
  3. = 'byra; = yabon kai; hank'oro

burbat

  1. kalma mai nuna yawan abu. <> word that expresses abundance, a lot.

burbura

Verb

  1. bursuna ko baɗa.

burburko

Noun

m

  1. {n.m.}. The flour in which balls of fura are rolled. (= biri; buri). The white powder that's sprinkled on fura. <> garin da ake murgina fura kansa bayan an lailaya ta.

burburniya

  1. ɓaɓare; burɓurniya
  2. tsalle-tsallen murna. <> jumping in excitement.
  3. fason jikin duman-kashi.

burburo

Noun

m

  1. ado <> décor, decoration, adornment.
  2. Sandbox1 is another way of spelling birbiro.

burburta

Verb

burburta | burburto | burburtawa

  1. to loosen soil, e.g. round plants. dutch-hoe ground. <> nome gindin shuka a cire ciyawa ƙasar ta yi laushi.

[4]

burburwa

Noun

f

  1. {n.f.}. A skin disease like k'azwa <> (= ba-susa; sosoni; yanyare.) farkon fitowar ƙazzuwa.
  2. {n.f.}. A grass eaten during famine and given to horses. cf. komaya, komayya, bumburuwa. wata irin ciyawar dabbobi, kuma ana tsintsiya da ita.
  3. burburwar hangen nesa - kirarin da ake yi wa Katsinawa. <> a nickname for people of Katsina.

burdede, burd'ed'e, burɗeɗiya

  1. REDIRECT burɗeɗe

burɗeɗiya

  1. REDIRECT burɗeɗe

f

burɗa-burɗa

Noun

Tilo
burɗeɗe

Jam'i
burɗa-burɗa

Tilo
burɗeɗiya

Jam'i
burɗa-burɗa

  1. The plural form of burɗa-burɗa; more than one (kind of) burɗa-burɗa.

burɗeɗe

Adjective/Noun

Tilo
burɗeɗe

Jam'i
burɗa-burɗa

burɗeɗe = m | burɗeɗiya = f

  1. ƙaton mutum mai ƙiba.